Skip to main content

Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1440/2019 Mp3

 


Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1440/2019 Mp3


Assalamu Alaikum.
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya bamu ikon kasancewa a raye kuma cikin koshin lafiya, tsira da aminci Allah su kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa Annabi MUHAMMADU (S.A.W).
Bayan haka Muna sanar da Ya'uwa musulmi cewa wannan karatun Tafsir na Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Zaria tare da mai jan masa baki Alaramma Malam Bello wanda aka dauka a ranar Alhamis 4 Sha'aban 1440 daidai da  7 May 2019 zaku iya saukar (Download) da shi cikin wayoyin Ku ko na'urar kwamfiyutar Ku idan kuka latsa alamar DOWNLOAD dake kasar kowane Tafsir .
Dafatan Allah madaukakin sarki ya bamu ikon yin aiki da abubuwan da zamu saurara daga bakin Malam.
Idan akwai mai tambaya ko Karin bayani sai a turo da sako ta Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09932707297.

TAFSIR 01    DOWNLOAD 20MB (MP3)

TAFSIR 02    DOWNLOAD 13MB (MP3)

TAFSIR 03    DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 04   DOWNLOAD 19MB (MP3)

TAFSIR 05   DOWNLOAD 16MB (MP3)

TAFSIR 06   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 07   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 08   DOWNLOAD AUDIO (MP3)

TAFSIR 09   DOWNLOAD 11MB (MP3)

TAFSIR 10   DOWNLOAD 16MB (MP3)

TAFSIR 11   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 12   DOWNLOAD 16MB (MP3)

TAFSIR 13   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 14   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 15   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 16   DOWNLOAD 16MB (MP3)

TAFSIR 17   DOWNLOAD 19MB (MP3)

TAFSIR 18   DOWNLOAD 18MB (MP3)

TAFSIR 19   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 20   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 21   DOWNLOAD 16MB (MP3)

TAFSIR 22   DOWNLOAD 22MB (MP3)

TAFSIR 23   DOWNLOAD 15MB (MP3)

TAFSIR 24   DOWNLOAD 18MB (MP3)

TAFSIR 25   DOWNLOAD 19MB (MP3)

TAFSIR 26   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 27   DOWNLOAD 17MB (MP3)

TAFSIR 28   DOWNLOAD 18MB (MP3)

TAFSIR 29   DOWNLOAD 19MB (MP3)

TAFSIR 30   DOWNLOAD 14MB (MP3)

TAFSIR 31   DOWNLOAD 18MB (MP3)

Comments

Popular posts from this blog

Tafseer Audio 1445/2024 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa

Assalamu Alaikum. Jama'a barkanmu da warhaka, barkanmu da shigowa watan Ramadan Mai Albarka, Dafatan Allah nadaukakin Sarki ya sada mu da dunbin alkairan da ake samu acikinsa ya kuma bamu ikon azumtar watan baki dayanshi cikin koshin lafiya da arziki da wadata. Insha'Allahu bana ma Shehinmu Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa zai gabatar da Tafsirin Alkur'ani mai girma a babban masallacin Juma'an Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria dake jihar kaduna, kuma insha'Allahu zamu rinka kawo maku karatun daki-daki Kamar yadda muka saba kawowa duk shekara. Dafatan Allah (S.W.T) ya bamu ikon saurare ya kuma bamu ikon yin aiki dashi don fiyayyen halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W). TAFSEER DAY 01 2024 MP3 (14.5MB) TAFSEER DAY 02 2024 MP3 (16.2MB) TAFSEER DAY 03 2024 MP3 (15.0MB) TAFSEER DAY 04 2024 MP3 (14.2MB)

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3

     Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3 Assalamu Alaikum. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su Kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa, ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) da ya sake bamu ikon ganin wannan lokaci da ake gudanar da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma a wannan masallaci na Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria Kaduna State, Wanda SHEIKH SALISU ABDULLAHI DOGARAWA Ke gabatarwa tare da mai ja masa baki Alaramma Malam Bello. Mu na rokon Allah (S.W.A) Ya bamu ikon sauraren wannan Tafsir tare da yin amfani da abubuwan da za mu ji daga bakin Sheikh. Ga Wanda yake da tambaya ko shawara sai ya rubuto mana da sako ta hanyar wadannan 👇👇👇adireshin ko lambar waya. Muna godiya kwarai da irin gudunmawar da kuke ba wannan kwamiti dafatan Allah madaukakin Sarki ya saka da mafificin Alkairi. A tuntube mu: Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09032707297. TAFSIR 01    DOWNLOAD ...

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa 2022 Tafsir Video

 Tafsir 2022 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa 2022 Tafsir Video Download Complete Tafsir 2022. Tafsir 2022 Day 01