Skip to main content

Posts

Tafseer Audio 1445/2024 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa

Assalamu Alaikum. Jama'a barkanmu da warhaka, barkanmu da shigowa watan Ramadan Mai Albarka, Dafatan Allah nadaukakin Sarki ya sada mu da dunbin alkairan da ake samu acikinsa ya kuma bamu ikon azumtar watan baki dayanshi cikin koshin lafiya da arziki da wadata. Insha'Allahu bana ma Shehinmu Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa zai gabatar da Tafsirin Alkur'ani mai girma a babban masallacin Juma'an Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria dake jihar kaduna, kuma insha'Allahu zamu rinka kawo maku karatun daki-daki Kamar yadda muka saba kawowa duk shekara. Dafatan Allah (S.W.T) ya bamu ikon saurare ya kuma bamu ikon yin aiki dashi don fiyayyen halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W). TAFSEER DAY 01 2024 MP3 (14.5MB) TAFSEER DAY 02 2024 MP3 (16.2MB) TAFSEER DAY 03 2024 MP3 (15.0MB) TAFSEER DAY 04 2024 MP3 (14.2MB)

Tafsir 1444/2023 Video Download Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa

 Assalamu Alaikum. Wannan shine shafin da za'a iya saukar da karatukan malam na hoto mai motsi (video) na bada inshaAllah. TAFSIR 1444/2023 By Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir Video Day 01 Tafsir Video Day 02 Tafsir Video Day 03 Tafsir Video Day 04 Tafsir Video Day 05 Tafsir Video Day 06 Tafsir Video Day 07 Tafsir Video Day 08 Tafsir Video Day 09 Tafsir Video Day 10

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1444/2023 Audio

 Assalamu Alaikum. 'yan uwa Musulmi barkanmu da warhaka dafatan muna Cikin koshin lafiya. Allah madaukakin Sarki yayi mana ludufi don matsayin Shugabamu Annabi MUHAMMADU tsira da Amincin Allah su kara tabbata a gareshi tare da iyalansa da Sahabbansa. Inshallah bana ma cikin yardan Allah mu samar da karatukan malam kamar yadda muka saba duk shekara, don haka duk mai bukatar saukewa izuwa wayarsa ko na'uransa mai kwakwalwa saiya danna alamar Download. TAFSIR 01    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 02    DOWNLOAD  13MB  (MP3) TAFSIR 03    DOWNLOAD  13MB  (MP3) TAFSIR 04    DOWNLOAD  15MB  (MP3) TAFSIR 05    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 06    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 07    DOWNLOAD  15MB  (MP3) TAFSIR 08    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 09    DOWNLOAD  13MB  (MP3) TAFSIR 10    DOWNLOAD  12MB ...

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa 2022 Tafsir Video

 Tafsir 2022 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa 2022 Tafsir Video Download Complete Tafsir 2022. Tafsir 2022 Day 01

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3

     Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3 Assalamu Alaikum. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su Kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa, ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) da ya sake bamu ikon ganin wannan lokaci da ake gudanar da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma a wannan masallaci na Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria Kaduna State, Wanda SHEIKH SALISU ABDULLAHI DOGARAWA Ke gabatarwa tare da mai ja masa baki Alaramma Malam Bello. Mu na rokon Allah (S.W.A) Ya bamu ikon sauraren wannan Tafsir tare da yin amfani da abubuwan da za mu ji daga bakin Sheikh. Ga Wanda yake da tambaya ko shawara sai ya rubuto mana da sako ta hanyar wadannan 👇👇👇adireshin ko lambar waya. Muna godiya kwarai da irin gudunmawar da kuke ba wannan kwamiti dafatan Allah madaukakin Sarki ya saka da mafificin Alkairi. A tuntube mu: Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09032707297. TAFSIR 01    DOWNLOAD ...

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1439/2018 Mp3

    Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1439/2018 Mp3 Assalamu Alaikum. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya bamu ikon kasancewa a raye kuma cikin koshin lafiya, tsira da aminci Allah su kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa Annabi MUHAMMADU (S.A.W). Bayan haka Muna sanar da Ya'uwa musulmi cewa wannan karatun Tafsir na Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Sabon Garin Zaria tare da mai jan masa baki Alaramma Malam Bello wanda aka fara dauka a ranar Alhamis 4 Sha'aban 1440 daidai da  7 May 2019 zaku iya saukar (Download) da shi cikin wayoyin Ku ko na'urar kwamfiyutar Ku idan kuka latsa alamar DOWNLOAD dake Gefen kowane Tafsir . Dafatan Allah madaukakin sarki ya bamu ikon yin aiki da abubuwan da zamu saurara daga bakin Malam. Idan akwai mai tambaya ko Karin bayani sai a turo da sako ta Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09032707297. TAFSIR 01    DOWNLOAD  19MB  (MP3) TAFSIR 02    DOWNLOAD  2...

Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1440/2019 Mp3

  Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1440/2019 Mp3 Assalamu Alaikum. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki da ya bamu ikon kasancewa a raye kuma cikin koshin lafiya, tsira da aminci Allah su kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa Annabi MUHAMMADU (S.A.W). Bayan haka Muna sanar da Ya'uwa musulmi cewa wannan karatun Tafsir na Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Zaria tare da mai jan masa baki Alaramma Malam Bello wanda aka dauka a ranar Alhamis 4 Sha'aban 1440 daidai da  7 May 2019 zaku iya saukar (Download) da shi cikin wayoyin Ku ko na'urar kwamfiyutar Ku idan kuka latsa alamar DOWNLOAD dake kasar kowane Tafsir . Dafatan Allah madaukakin sarki ya bamu ikon yin aiki da abubuwan da zamu saurara daga bakin Malam. Idan akwai mai tambaya ko Karin bayani sai a turo da sako ta Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09932707297. TAFSIR 01     DOWNLOAD 20MB  (MP3) TAFSIR 02     DOWNLOAD 13MB  (MP3) TAFSIR 03 ...