Skip to main content

Tafseer Audio 1445/2024 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa





Assalamu Alaikum.
Jama'a barkanmu da warhaka, barkanmu da shigowa watan Ramadan Mai Albarka, Dafatan Allah nadaukakin Sarki ya sada mu da dunbin alkairan da ake samu acikinsa ya kuma bamu ikon azumtar watan baki dayanshi cikin koshin lafiya da arziki da wadata.

Insha'Allahu bana ma Shehinmu Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa zai gabatar da Tafsirin Alkur'ani mai girma a babban masallacin Juma'an Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria dake jihar kaduna, kuma insha'Allahu zamu rinka kawo maku karatun daki-daki Kamar yadda muka saba kawowa duk shekara.

Dafatan Allah (S.W.T) ya bamu ikon saurare ya kuma bamu ikon yin aiki dashi don fiyayyen halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W).



Comments

Popular posts from this blog

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3

     Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3 Assalamu Alaikum. Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su Kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa, ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) da ya sake bamu ikon ganin wannan lokaci da ake gudanar da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma a wannan masallaci na Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria Kaduna State, Wanda SHEIKH SALISU ABDULLAHI DOGARAWA Ke gabatarwa tare da mai ja masa baki Alaramma Malam Bello. Mu na rokon Allah (S.W.A) Ya bamu ikon sauraren wannan Tafsir tare da yin amfani da abubuwan da za mu ji daga bakin Sheikh. Ga Wanda yake da tambaya ko shawara sai ya rubuto mana da sako ta hanyar wadannan 👇👇👇adireshin ko lambar waya. Muna godiya kwarai da irin gudunmawar da kuke ba wannan kwamiti dafatan Allah madaukakin Sarki ya saka da mafificin Alkairi. A tuntube mu: Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09032707297. TAFSIR 01    DOWNLOAD ...

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa 2022 Tafsir Video

 Tafsir 2022 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa 2022 Tafsir Video Download Complete Tafsir 2022. Tafsir 2022 Day 01

Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1444/2023 Audio

 Assalamu Alaikum. 'yan uwa Musulmi barkanmu da warhaka dafatan muna Cikin koshin lafiya. Allah madaukakin Sarki yayi mana ludufi don matsayin Shugabamu Annabi MUHAMMADU tsira da Amincin Allah su kara tabbata a gareshi tare da iyalansa da Sahabbansa. Inshallah bana ma cikin yardan Allah mu samar da karatukan malam kamar yadda muka saba duk shekara, don haka duk mai bukatar saukewa izuwa wayarsa ko na'uransa mai kwakwalwa saiya danna alamar Download. TAFSIR 01    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 02    DOWNLOAD  13MB  (MP3) TAFSIR 03    DOWNLOAD  13MB  (MP3) TAFSIR 04    DOWNLOAD  15MB  (MP3) TAFSIR 05    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 06    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 07    DOWNLOAD  15MB  (MP3) TAFSIR 08    DOWNLOAD  14MB  (MP3) TAFSIR 09    DOWNLOAD  13MB  (MP3) TAFSIR 10    DOWNLOAD  12MB ...