Skip to main content

Posts

Showing posts from March, 2024

Tafseer Audio 1445/2024 Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa

Assalamu Alaikum. Jama'a barkanmu da warhaka, barkanmu da shigowa watan Ramadan Mai Albarka, Dafatan Allah nadaukakin Sarki ya sada mu da dunbin alkairan da ake samu acikinsa ya kuma bamu ikon azumtar watan baki dayanshi cikin koshin lafiya da arziki da wadata. Insha'Allahu bana ma Shehinmu Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa zai gabatar da Tafsirin Alkur'ani mai girma a babban masallacin Juma'an Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria dake jihar kaduna, kuma insha'Allahu zamu rinka kawo maku karatun daki-daki Kamar yadda muka saba kawowa duk shekara. Dafatan Allah (S.W.T) ya bamu ikon saurare ya kuma bamu ikon yin aiki dashi don fiyayyen halitta Annabi MUHAMMAD (S.A.W). TAFSEER DAY 01 2024 MP3 (14.5MB) TAFSEER DAY 02 2024 MP3 (16.2MB) TAFSEER DAY 03 2024 MP3 (15.0MB) TAFSEER DAY 04 2024 MP3 (14.2MB)