Sheikh Salisu Abdullahi Dogarawa Tafsir 1442/2021 Mp3
Assalamu Alaikum.
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin Sarki, tsira da amincin Allah su Kara tabbatuwa ga bawan sa kuma manzon sa, ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) da ya sake bamu ikon ganin wannan lokaci da ake gudanar da Tafsirin Alqur'ani Mai Girma a wannan masallaci na Garin Dogarawa dake karamar hukumar Sabon Garin Zaria Kaduna State, Wanda SHEIKH SALISU ABDULLAHI DOGARAWA Ke gabatarwa tare da mai ja masa baki Alaramma Malam Bello.
Mu na rokon Allah (S.W.A) Ya bamu ikon sauraren wannan Tafsir tare da yin amfani da abubuwan da za mu ji daga bakin Sheikh.
Ga Wanda yake da tambaya ko shawara sai ya rubuto mana da sako ta hanyar wadannan 👇👇👇adireshin ko lambar waya. Muna godiya kwarai da irin gudunmawar da kuke ba wannan kwamiti dafatan Allah madaukakin Sarki ya saka da mafificin Alkairi.
A tuntube mu:
Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09032707297.
TAFSIR 02 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 03 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 11 DOWNLOAD 15MB (MP3)
Masallacindogarawa@gmail.com ko kuma ta lambar waya 09032707297.
TAFSIR 01 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 02 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 03 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 04 DOWNLOAD 15MB (MP3)
TAFSIR 05 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 06 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 07 DOWNLOAD 15MB (MP3)
TAFSIR 08 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 09 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 10 DOWNLOAD 12MB (MP3)
TAFSIR 12 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 13 DOWNLOAD 15MB (MP3)
TAFSIR 14 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 15 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 16 DOWNLOAD 13MB (MP3)
TAFSIR 17 DOWNLOAD 15MB (MP3)
TAFSIR 18 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 19 DOWNLOAD 12MB (MP3)
TAFSIR 20 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 21 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 22 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 23 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 24 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 25 DOWNLOAD 16MB (MP3)
TAFSIR 26 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 27 DOWNLOAD 14MB (MP3)
TAFSIR 28 DOWNLOAD 14MB (MP3)

Comments
Post a Comment